Maganin cututuka arbain

Page 1


40 Ruhani Elaj

Maganin Cututuka Arbain (Daga Sunnayan Allah )

Shehin Ɗarika, Amiru Ahlus Sunnah, Shugaban Dawat­e­ Islami, Sheikh Maulana Abu Bilal Muhammad Ilyas Attar, Al Ҡadiri, Arradawi ya rubuta wannan littafi da yaren Urdu. Translation Majlis (Dawat­e­Islami) suka fassara shi zuwa yaren Hausa. Idan an ga wani kuskure a wajen ita kanta fassarar ko wajen rubutu a sanarwa Translation Majlis Domin samun lada a wajen Allah Ubangiji ‫ َﻋ ّﺰ َ​َو َﺟ َّﻞ‬. Wanda Suka Gabatar Muku ­ Translation Majlis (Dawat­e­Islami)

International Madani Markaz Faizan­e­Madina, Mohalla Sodagran, Old Sabzi Mandi, Baab­ul­Madina, Karachi, Pakistan 92­21­4921389­90­91 ­ 234­7038135370 majlistarajim@dawateislami.net ­ overseas@dawateislami.net nigeriadawateislami@gmail.com


َ ۡ ‫َ ُم َﻋـ ٰ َﺳ ّـﻴـﺪاﻟۡ ُـﻤ ۡـﺮ َﺳـﻠِـ‬ ِ ِ ّٰ ۡ ‫َّ ـ‬ ۡ َ ۡ ٰ ّ ِ ِ‫ِﺑـﺴ ِﻢ اﻟـﻠـﻪِ اﻟـﺮﺣـﻤ ِﻦ اﻟـﺮﺣ‬

َّ َ ُ ٰ َّ َ َ ۡ َ ٰ ۡ ّ َ ّٰ ُ ۡ َ ۡ َ ‫اﻟـﺤـﻤـﺪ ﻟـِﻠـﻪِ ر ِب اﻟـﻌـﻠ ِـﻤ و اﻟـﺼـﻠـﻮة و‬ ‫اﻟـﺴـ‬ ّٰ ٰ ۡ َّ َ ُ ۡ ُ َ َ ُ ۡ َ َّ َ ۡ َّ ِ ‫اﻣـﺎﺑــﻌـﺪ ﻓـﺎﻋـﻮذ ِﺑـﺎﻟـﻠـﻪِ ِﻣـﻦ اﻟـﺸـﻴـﻄ ِﻦ اﻟـﺮ ِﺟ‬

Adduar Da Akayi Kafin Fara Karatu

َ ْ َ َ​َ ْ ََْ ْ ُ ْ ‫ﻚ َوا‬ ‫ا ﻠ ُ ﻢ ا ﺘَ ْﺢ َﻋﻠﻴﻨﺎ ِﺣﻜﻤﺘ‬ ْ ْ َ َ َْ َ َ َ َ َ ْ َ َ ْ َ َ َ ‫اﻻﻛﺮام‬ ِ ‫ﻋﻠﻴﻨﺎ ر ﺘﻚ ﻳﺎ ذاا ﻼ ِل و‬ Ya Allah ‫ َﻋ ّﺰ َ​َو َﺟ َّﻞ‬Kabude Kofofin Hikimarka Agaremu Kagamemu Da Rahmarka Ya Ma’abocin Girma Da Daukaka ‫ َﻋ ّﺰ َ​َو َﺟ َّﻞ‬. (Al-Mustatraf, Littafi 1, Shafi 40) Fa’idar wannan addu’ar itace ana karanta wanna addu’ar kafin a fara karatu ko lacca Islamiya zaka hadace duk ِ abinda ka karanta. ‫ﺂءاﻟـﻠـﻪ َﻋ َّﺰ َو َﺟ َّﻞ‬ َ ‫ا ْن  َﺷ‬ Kafin ka fara karanta wannan Addu’ar kabude da salati bayan kagama karufe da salati.


َ ۡ ‫ـﻴـﺪاﻟۡ ُـﻤ ۡـﺮ َﺳـﻠِـ‬ َ ٰ َ َ ِ ِّ ‫ُم ﻋـ ﺳ‬ ّٰ ۡ َّ ۡ ٰ ۡ َّ ِ ‫ﺑِـﺴ ِﻢ اﻟـﻠـ ِﻪ اﻟـﺮﺣـﻤ ِﻦ اﻟـﺮﺣِ ـ‬

َّ َ ُ ٰ َّ َ َ ۡ َ ٰ ۡ ّ َ ّٰ ُ ۡ َ ۡ َ ‫اﻟـﺤـﻤـﺪ ﻟـِﻠـ ِﻪ ر ِب اﻟـﻌـﻠ ِـﻤ و اﻟـﺼـﻠـﻮة و‬ ‫اﻟـﺴـ‬ ّٰ ٰ ۡ َّ َ ُ ۡ ُ َ َ ُ ۡ َ َّ َ ۡ َّ ِ ‫اﻣـﺎﺑــﻌـﺪ ﻓـﺎﻋـﻮذ ﺑِـﺎﻟـﻠـ ِﻪ ِﻣـﻦ اﻟـﺸـﻴـﻄ ِﻦ اﻟـﺮ ِﺟ‬

Maganin Cututuka Arbain (Daga Sunnayan Allah ) Duk kokarin sheɗan wajen mayar dakai rago, yi kokarin bijire masa ta hanyar karanta wannan littafi daga farko har karshe da yardar Allah ‫ َﻋ ّﺰ َ​َو َﺟ َّﻞ‬zaka kara imani.

Falalar Salatin Manzon Allah ‫ﷺ‬ َّ ‫ﺻ‬ Manzon Allah ‫ اﷲ  ﺗَﻌَ ٰﺎﱃ   َﻠَﻴ ْ ِﻪ َ وا ٰﻟ ِ ٖﻪ َ و َﺳﻠ َّﻢ‬ َ yace: Kuyawaita salati a ُ gareni, domin salatin ku a gareni, da shi za’a kankare zunuban ku. (Al-Jami'us-Sagir, Shafi 83)

ٰ ‫ﺻ َّ اﻟـ ّﻠـ ُﻪ ﺗَﻌﺎ ٰ ﻋ ٰ ﻣﺤ َّﻤﺪ‬ َ ُ َ َ َ 1

ْ ‫ﺻ ُّﻠ ۡﻮا ﻋ َ اﻟﺤ ِﺒ ۡﻴﺐ‬ َ َ َ


Maganin Cututuka Arbain

Maganin Cututuka Arbain Kafin ka fara ka buɗe da Salati ƙafa ɗaya, in ka gama karufe da Salati ƙafa ɗaya. Idan baka ga wani sauyi ba to! Maimakon kayi korafi sai ka ɗauka kuskurenka ne kuma kasa aranka cewa Allah ‫ ﻋَ ّﺰ َ​َو َﺟ َّﻞ‬yana da iko akan komai.

ُ ‫ُ َﻮ‬ ْ ‫اﷲ ا ﺮ ِﺣ‬ ‫ﻴـ ُﻢ‬

1.

Duk wanda ya karanta ƙafa 7 bayan kowacce sallah, za’a tserar da shi daga sheɗan kuma zai mutu yana mai Imani. ‫اِ ْن  َﺷ َﺂءاﻟـﻠـﻪ ﻋَ َّﺰ َو َﺟ َّﻞ‬

ُ ‫ﻳَـﺎ َ ِﻠﻚ‬

2.

Dukkan mabukaci idan ya karanta sau 90 kullum, za’a raba tsakaninsa da talauci, kuma zai samu arziki. ‫ﺂء اﻟ ـﻠـﻪ َﻋ َّﺰ َو َﺟ َّﻞ‬ َ

‫اِ ْن  َﺷ‬

2


Maganin Cututuka Arbain

3.

ُ ‫ﻳَـﺎ ﻗﺪ ْو ُس‬

Dukkan wanda yake karantawa a yayin tafiya, za’a tserar da shi daga muguwar gajiya. ‫اِ ْن  َﺷ َﺂءاﻟـﻠـﻪ َﻋ َّﺰ َو َﺟ َّﻞ‬

4.

ُ‫ﻳَـﺎ َﺳ َﻼم‬

A karanta sau 111 a abuawa mara lafiya, mara lafiya zai warke. ‫اِ ْن  َﺷ َﺂءاﻟـﻠـﻪ َﻋ َّﺰ َو َﺟ َّﻞ‬

5.

‫ﻳَـﺎ ُﻣ َ ﻴْ ِﻤ ُﻦ‬

Dukkani mai fama da bakin ciki ya karanta sau 29 ِ kullum, za’a ya ye masa. ‫ﺂءاﻟـﻠـﻪ َﻋ َّﺰ َو َﺟ َّﻞ‬ َ ‫ا ْن   َﺷ‬

6.

‫ﻳَـﺎ ُﻣ َ ﻴْ ِﻤ ُﻦ‬

Wanda ya karanta sau 29 kullum, za’a tsare shi daga musiba da balai. ‫اِ ْن  َﺷ َﺂءاﻟـﻠـﻪ َﻋ َّﺰ َو َﺟ َّﻞ‬ 3


Maganin Cututuka Arbain

7.

‫ﻳَـﺎ َﻋ ِﺰ ْ ُﺰ‬

Duk wanda ya karanta ƙafa 41 kafin zuwa wajen wani shugaba ko wani Ma’aikaci (a dalilin da shari’a ta yarda da shi) Allah ‫ َﻋ ّﺰ َ​َو َﺟ َّﻞ‬zai sa wanda ya je gurinsa ya amintar da shi. ‫اِ ْن  َﺷ َﺂءاﻟـﻠـﻪ َﻋ َّﺰ َو َﺟ َّﻞ‬

8.

َ َُ َ ُ‫ﻜﺒ ّـﺮ‬ ِ ‫ﻳـﺎ ﻣﺘ‬

Duk wanda yake mafarki mai ban tsoro ya karanta ِ wannan ƙafa 21 kullum, zai daina. ‫ﺂءاﻟـﻠـﻪ َﻋ َّﺰ َو َﺟ َّﻞ‬ َ ‫( ا ْن   َﺷ‬Ba lokacin dainawa har sai an samu waraka).

9.

َ َُ َ ُ‫ﻜﺒ ّـﺮ‬ ِ ‫ﻳـﺎ ﻣﺘ‬

Duk wanda ya karanta ƙafa 10 ya yin saduwa da iyali, zaka sami ɗa ko ‘ya mai tsoron Allah. ‫اِ ْن  َﺷ ﺂءَاﻟـﻠـﻪ َﻋ َّﺰ َو َﺟ َّﻞ‬ 4


10.

ُ َ َ ‫ﺎرئ‬ ِ ‫ﻳـﺎ ﺑ‬

Maganin Cututuka Arbain

Dukkan wanda ya karanta ƙafa 10 duk Juma’a, Allah ِ ‫ َﻋ ّﺰ َ​َو َﺟ َّﻞ‬zai azurtashi da ɗa Namiji. ‫ﺂء اﻟـ ﻠـﻪ َﻋ َّﺰ َو َﺟ َّﻞ‬ َ ‫ا ْن  َﺷ‬

11.

ُ‫ﻳَـﺎ ﻗَ ّ َﺎر‬

Idan kana fama da wata musiba ka karanta ƙafa 100, ِ zaka samu sauki. ‫ﺂءاﻟـﻠـﻪ َﻋ َّﺰ َو َﺟ َّﻞ‬ َ ‫ا ْن   َﺷ‬

12.

ُ‫ﻳَـﺎ َو َّﺎب‬

Duk wanda ya karanta ƙafa 7 kullum, Allah ِ karbi duk adduo’insa. ‫ﺂءاﻟـﻠـﻪ َﻋ َّﺰ َو َﺟ َّﻞ‬ َ ‫ا ْن   َﺷ‬

5

‫ﻋَ ّﺰ َ​َو َﺟ َّﻞ‬

zai


Maganin Cututuka Arbain

13.

ُ ‫ﻳَـﺎ َ ﺘ‬ ‫ﺎح‬

Duk wanda ya karanta ƙafa 70 da asubahi bayan AlFijir kuma ya dora hanunsa a ƙirji yayin karantwa, Allah ‫ َﻋ ّﺰ َ​َو َﺟ َّﻞ‬zai wanke masa zuciya daga dukkan tsatsa. ‫ﺂء اﻟ ـﻠـﻪ َﻋ َّﺰ َو َﺟ َّﻞ‬ َ

14.

‫اِ ْن  َﺷ‬

ُ‫ﻳَـﺎ َ ﺘﺎح‬

Duk wanda ya karanta ƙafa 7 kullum, Allah haskaka masa zuciya. ‫اِ ْن  َﺷ َﺂءاﻟـﻠـﻪ َﻋ َّﺰ َو َﺟ َّﻞ‬

15.

‫َﻋ ّﺰ َ​َو َﺟ َّﻞ‬

zai

ُ َ ‫ﻳَـﺎ ﻗﺎﺑِﺾ‬

Duk wanda ya karanta ƙafa 30 kullum, Allah ‫ َﻋ ّﺰ َ​َو َﺟ َّﻞ‬zai bashi nasara akan abokan gabansa. ‫اِ ْن  َﺷ َﺂءاﻟـﻠـﻪ َﻋ َّﺰ َو َﺟ َّﻞ‬ 6


‫ﻳَـﺎ َرا ِﻓ ُﻊ‬

16.

Maganin Cututuka Arbain

Duk wanda ya karanta ƙafa 20, Allah masa bukatunsa. ‫اِ ْن  َﺷ َﺂءاﻟـﻠـﻪ َﻋ َّﺰ َو َﺟ َّﻞ‬

‫َﻋ ّﺰ َ​َو َﺟ َّﻞ‬

zai biya

ُ ْ ‫ﻳَـﺎ ﺑَﺼ‬ ِ

17.

Duk wanda ya karanta ƙafa 7 bayan sallar La’asar kafin sallar Magriba, Allah ‫ ﻋَـ ّﺰ َ​َو َﺟ َّﻞ‬zai rabashi da ِ mutuwar fuju’a. ‫ﺂءاﻟـﻠـﻪ َﻋ َّﺰ َو َﺟ َّﻞ‬ َ ‫ا ْن   َﺷ‬

‫ﻳَـﺎ َﺳ ِﻤﻴْ ُﻊ‬

18.

Duk wanda ya karanta ƙafa 100 kullum kuma baiyi magana da kowa ba har ya gama, yayi addu’a, Allah ‫ ﻋَ ّﺰ َ​َو َﺟ َّﻞ‬zai biya masa dukkan abinda ya rokeshi. ‫ﺂءَ اﻟ ـﻠـﻪ َﻋ َّﺰ َو َﺟ َّﻞ‬

‫اِ ْن   َﺷ‬

7


Maganin Cututuka Arbain

19.

ْ َ َ ‫ﻜﻴ ُﻢ‬ ِ ‫ﻳـﺎ ﺣ‬

Duk wanda ya karanta wanan ƙafa 80 bayan kowace Sallah, ba zai dinga dogara da kowa ba. ‫اِ ْن  َﺷ َﺂءاﻟـﻠـﻪ َﻋ َّﺰ َو َﺟ َّﻞ‬

20.

ُْ َ َ ‫ﻳـﺎ ﺟ ِﻠﻴﻞ‬

Duk wanda ya karanta wannan ƙafa 10 sa’annan ya tofa akan kayansa kowana iri, Allah ‫ َﻋ ّﺰ َ​َو َﺟ َّﻞ‬zai tsare masa kayansa Barawo bai isa ya sace ba. ‫اِ ْن  َﺷ َﺂءاﻟـﻠـﻪ َﻋ َّﺰ َو َﺟ َّﻞ‬

21.

َ ‫ﻳَـﺎ ﺷ ِ ﻴْ ُﺪ‬

Duk wanda ya karanta ƙafa 21 daga tsakiyar dare zuwa hudowar Rana kuma ya dora hannunsa a goshin dansa maraji, mai karantawa ya zama yana kallon sama, dan nasa zai zama yaron kirki. ‫اِ ْن  َﺷ َﺂءاﻟـﻠـﻪ َﻋ َّﺰ َو َﺟ َّﻞ‬ 8


ُْ ‫ﻳَـﺎ َو ِﻴﻞ‬

22.

Maganin Cututuka Arbain

Duk wanda ya karanta wannan bayan sallar La’asar kullum ƙafa 7, Allah ‫ ﻋَ ّﺰ َ​َو َﺟ َّﻞ‬zai tsare shi daga musiba. ‫ﺂءَ اﻟ ـﻠـﻪ َﻋ َّﺰ َو َﺟ َّﻞ‬

23.

‫اِ ْن   َﺷ‬

ُْ َ ‫ﻳَـﺎ ِ ﻴﺪ‬

Duk wanda ya ke da yashashiyar magana sai ya karanta ƙafa 90 sa’annan ya tofa a cikin kofi mara komai, sannan daga baya a zuba ruwa ko a abinci a wannan mazubi aci, zai daina maganar banza. ‫اِ ْن  َﺷ ﺂءَاﻟـﻠـﻪ َﻋ َّﺰ َو َﺟ َّﻞ‬

ُْ َ ِ ‫ﻳـﺎ‬

24.

Duk wanda ya karanta kafa 1000 duk ranar Al-Hamis da daddare, Allah ‫ ﻋَ ّﺰ َ​َو َﺟ َّﻞ‬zai tsareshi daga azabar kabari da azabar ranar lahira. ‫اِ ْن  َﺷ َﺂءاﻟـﻠـﻪ َﻋ َّﺰ َو َﺟ َّﻞ‬ 9


Maganin Cututuka Arbain

25.

ُْ ‫ﻳَـﺎ ِﻴـﻲ‬

Ga masu matsalar zafinciki tare da ciwon jiki ko tsoron rabuwa da wani sashi na jiki zai karanta ƙafa 7 ya tofa a hannunsa ya shafe jikinsa, zai warke ‫اِ ْن   َﺷ ﺂءَاﻟـﻠـﻪ َﻋ َّﺰ َو َﺟ َّﻞ‬. (ba lokacin dainawa har sai an warke)

26.

ُ ْ‫ﻳَـﺎ ُ ﻤﻴ‬ ‫ﺖ‬ ِ

Duk wanda ya karanta ya tofa a jikinsa ƙafa 7, Allah ِ ‫ َﻋ ّﺰ َ​َو َﺟ َّﻞ‬zai tserar da shi daga bakin tsafi. ‫ﺂءاﻟـﻠـﻪ َﻋ َّﺰ َو َﺟ َّﻞ‬ َ ‫ا ْن   َﺷ‬

27.

ُ ‫ﻳَـﺎ َو‬ ‫اﺟﺪ‬ ِ

Duk wanda ya karanta a duk yayin da zai sa abinci a bakinsa, abincin zai zama haske a cikinsa kuma za’a ِ tafiyar da dukkanin cutur da take cikinsa. ‫ﺂءاﻟـﻠـﻪ َﻋ َّﺰ َو َﺟ َّﻞ‬ َ ‫ا ْن   َﺷ‬ 10


28.

ُ َ َ ‫ﺎﺟﺪ‬ ِ ‫ﻳـﺎ ﻣ‬

Maganin Cututuka Arbain

Duk wanda ya karanta ƙafa 10 ya tofa a abin shansa, ba zai kamu da cuta ba. ‫اِ ْن  َﺷ َﺂءاﻟـﻠـﻪ َﻋ َّﺰ َو َﺟ َّﻞ‬

29.

ُ َ َ ‫اﺣﺪ‬ ِ ‫ﻳـﺎ و‬

Duk wanda ya karanta ƙafa 1001 a yayin dayake a cikin kadaici da tsoro, wannan tsoron zai tafi zaka sami aminci. ‫اِ ْن  َﺷ َﺂءاﻟـﻠـﻪ َﻋ َّﺰ َو َﺟ َّﻞ‬

30.

َ ‫ﻳَـﺎ ﻗﺎ ِد ُر‬

Duk wanda ya karanta wannan sunnan Allah ‫َﻋ ّﺰ َ​َو َﺟ َّﻞ‬ kullum aya yin wanke gabobin alwala, Allah ‫ ﻋَ ّﺰ َ​َو َﺟ َّﻞ‬zai kiyaye shi daga masu satarmutane. ‫اِ ْن  َﺷ ﺂءَاﻟـﻠـﻪ َﻋ َّﺰ َو َﺟ َّﻞ‬ 11


Maganin Cututuka Arbain

31.

َ ‫ﻳَـﺎ ﻗﺎ ِد ُر‬

A lokacin tsanani ka karanta ƙafa 41, Za’a samu sauki. ‫ﺂءَ اﻟ ـﻠـﻪ َﻋ َّﺰ َو َﺟ َّﻞ‬

‫اِ ْن   َﺷ‬

32.

ُ‫ﻳَـﺎ ُﻣ ْﻘﺘَﺪر‬ ِ

Duk wanda ya karanta ƙafa 20 kullum, rahmar Ubangaji ‫ ﻋَ ّﺰ َ​َو َﺟ َّﻞ‬zata lullube shi. ‫اِ ْن  َﺷ َﺂءاﻟـﻠـﻪ ﻋَ َّﺰ َو َﺟ َّﻞ‬

ْ ‫ﻳَـﺎ ُﻣﻘﺘَ ِﺪ ُر‬

33.

Duk wanda ya karanta ƙafa 20 a yayin tashi daga bacci, Allah ‫ َﻋ ّﺰ َ​َو َﺟ َّﻞ‬yana tare da shi a duk in da yake. ‫ﺂء اﻟ ـﻠـﻪ َﻋ َّﺰ َو َﺟ َّﻞ‬ َ

‫اِ ْن   َﺷ‬

12


ُ َ ‫ﻳَـﺎ اول‬

34.

Maganin Cututuka Arbain

Duk wanda ya karanta ƙafa 100, matarsa zata so shi. ‫ﺂءَ اﻟ ـﻠـﻪ َﻋ َّﺰ َو َﺟ َّﻞ‬

‫اِ ْن   َﺷ‬

35.

‫ﻳَـﺎ َﻣﺎﻧِ ُﻊ‬

Idan Miji yana fushi to Matar ce zata karanta, idan Matar tana fushi Mijin ne zai karanta ƙafa 20 a lokacin kwanciyar bacci yayin da suke kan gado. ‫اِ ْن  َﺷ َﺂءاﻟـﻠـﻪ َﻋ َّﺰ َو َﺟ َّﻞ‬

َ ‫ﻳَـﺎ ﻇﺎ ُِﺮ‬

36.

Ka rubuta wannan a jikin garun gida ko katanga, Allah ‫ َﻋ ّﺰ َ​َو َﺟ َّﻞ‬zai tsare garun ko katangar da ga faduwa. ‫ﺂءَ اﻟ ـﻠـﻪ َﻋ َّﺰ َو َﺟ َّﻞ‬

‫اِ ْن   َﺷ‬

13


Maganin Cututuka Arbain

37.

ُ ُ ‫ﻳَـﺎ َرؤ ْوف‬

Duk wanda aka zalinci wani dan uwansa ya karanta wannan ƙafa 10 yayyin tafiya gurin a Zalumin, Allah zai kuvitar da wanda aka zalunta. ‫اِ ْن  َﺷ َﺂءاﻟـﻠـﻪ َﻋ َّﺰ َو َﺟ َّﻞ‬

38.

َ َ ‫ﻏ‬ ِ ‫ﻳـﺎ‬

Idan kana jin zafi a gadon bayanka ko gwiwarka ko gabobinka kayi ta karantawa, zaka samu sauki. ‫اِ ْن ﺷَ ﺂءَاﻟـﻠـﻪ َﻋ ّﺰ َ​َو َﺟ َّﻞ‬

39.

ُْ َ ‫ﻐ‬ ِ ‫ﻳـ ﺎ ﻣ‬

Ka karanta ka tofa a hannunka ka shafi inda yake yi maka ciwo, zaka samu sauki. ‫اِ ْن  َﺷ ﺂءَاﻟـﻠـﻪ َﻋ َّﺰ َو َﺟ َّﻞ‬

40.

َ ‫ﻳَـﺎ ﻧﺎ ِﻓ ُﻊ‬

Ka karanta ƙafa 20 kafin fara wani aiki, zaka gama aiki ِ kamar yadda ka tsara. ‫ﺂءاﻟـﻠـﻪ َﻋ َّﺰ َو َﺟ َّﻞ‬ َ ‫ا ْن   َﺷ‬ 14



Turn static files into dynamic content formats.

Create a flipbook
Issuu converts static files into: digital portfolios, online yearbooks, online catalogs, digital photo albums and more. Sign up and create your flipbook.