MuhimmancinLadabin
YaraDaGirmama Iyayenku
Koyardayarobisatafarkindazaibi:
Sa'addayatsufa,bazairabuda
itaba.KarinMagana22:6
Gaiyaye
Gashi,'ya'yagādonenaUbangiji,'ya'yanmahaifakumasakamakonsane.ZAB127:3
Wandayaƙisandarsayaƙiɗansa,ammawandayakeƙaunarsayakanyimasahorososai.
Misalai13:24
AcikintsoronUbangijiakwaiamincimaiƙarfi,'ya'yansakumazasusamimafaka.
Misalai14:26
Kahoriɗankasa’addayakedabege,Kadakabarrankayajitausayinkukansa.
KarinMagana19:18
Wautatanadaureazuciyaryaro;Ammasandargyarazatakoreshinesadashi.
KarinMagana22:15
Kadakahanayarohoro,gamaidankabugeshidasanda,bazaimutuba.Zakubugeshi dasanda,kumazakuceciransadagaJahannama.Misalai23:13-14
Sandadatsautawasunabadahikima:Ammayarondaakabarwakansayakankunyata mahaifiyarsa.KarinMagana29:15
Kayiwaɗankahoro,zaikuwabakahutawa.I,zaibarankafarinciki.KarinMagana29:17
Ubangijikumazaikoyawa'ya'yankiduka.Salamakuwazatayiyawa.Ishaya54:13
Wandayakeƙaunarɗansayakansashiyajisandasaudayawa,dominyajidaɗinsaa ƙarshe.Wandayaazabtardaɗansazaiyifarincikidashi,Yakumayifarincikidashi taredaabokansa.Wandayakoyawaɗansayakanɓatamaƙiyibaƙinciki,Agaban abokansakumazaiyimurnadashi.Kodamahaifinsayamutu,ammayanakamarbai mutuba,gamayabarwandayakekamarkansaabayansa.Sa'addayakeraye,ya gani,yayimurnadashi,sa'addayamutu,baiyibaƙincikiba.Yabarmasamai ɗaukarfansaakanabokangābansa,Mairamawaabokansaalheri.Wandayayiwa ɗansayawa,zaiɗaureraunukansa.Hanjinsakumazasubacisabodakowanekuka.
Dokindabaikaryebayakanyiƙarfinhali,Yarondaakabarwakansakumazaiyitauri. Kalalatardayaronka,zaitsoratardakai,Kayiwasadashi,zaisakabaƙinciki.Kada kuyidariyataredashi,donkadakuyibaƙincikitaredashi,kumakadakucihaƙora aƙarshe.Kadakubashi'yanciacikinkuruciyarsa,Kadakumakurainawautarsa.Ki sunkuyardawuyansatunyanakarami,kiyimasadukatunyanakarami,dominkada yayitaurinkai,yasabamiki,kumayakawobakincikiacikinzuciyarki.Kahoriɗanka, kariƙeshiyayiaiki,donkadamugunhalinsayazamamakalaifi.Sirach30:1-13
Ga'ya'ya,
kagirmamamahaifinkadamahaifiyarka,dominkwanakinkasudaɗeaƙasarda UbangijiAllahnkayakebaka.Fitowa20:12
Ɗana,kadakarainahoronUbangiji.Kadakugajidahoronsa.kamaruba,ɗandayake jindaɗinsa.Misalai3:11-12
KarinmagananaSulemanu.Ɗamaihikimayakanfarantawaubafarinciki,amma ɗanwawashineƙoshinmahaifiyarsa.KarinMagana10:1
Kakasakunnegamahaifinkawandayahaifeka,Kadakarainamahaifiyarkasa’adda tatsufa.KarinMagana23:22
Ya’ya,kuyiwaiyayenkubiyayyacikinUbangiji:gamawannandaidaine.Kagirmama mahaifinkadamahaifiyarka;(Wacefarillacetafaritaredaalkawari;)Dominyazama alherigareka,kumakadawwamaaduniya.Afisawa6:1-3
Kagirmamamahaifinkadadukanzuciyarka,kadakamantadabaƙincikin mahaifiyarka.Katunacewadagagaresuakahaifeka.Kumayãyazãkasãkamusu abindasukaaikatamaka?Sirach7:27-28
Kujiniubanku,yaku'ya'ya,sa'annankuyi,dominkutsira.DominUbangijiyabaubagirma akan'ya'ya,kumayatabbatardaikonuwaakan'ya'yamaza.Dukwandayagirmama mahaifinsayakanyikafaradominzunubansa,Wandakumayakegirmamamahaifiyarsa kamarmaitaradukiyane.Dukwandayagirmamamahaifinsa,zaijidaɗin'ya'yansa.Kuma idanyayiaddu'azaajishi.Wandayagirmamamahaifinsazaiyitsawonrai.Wandakumaya yibiyayyagaUbangijizaizamata'aziyyagamahaifiyarsa.MaitsoronUbangijizaigirmama mahaifinsa,zaiyiwaiyayensahidima,kamarnaiyayengijinsa.Kagirmamamahaifinkada mahaifiyarkaamaganadakumaaaikace,dominwataalbarkatazomakadagagaresu.
Dominalbarkarubatakafagidajen'ya'ya;Ammala'anaruwaitacetushentushe.Kadakayi ɗaukakagarashinmutuncinmahaifinka.Gamarashinmutuncinmahaifinkabaabinɗaukaka baneagareka.Domindaukakarmutumdagadarajarmahaifinsatake;Uwarrashinkunya kuwaabinzarginegayara.Ɗana,kataimakimahaifinkaazamaninsa,kadakabaƙantamasa raimatuƙaryanaraye.Kumaidanfahimtarsataɓace,kayihaƙuridashi.Kadakarainashi sa'addakakedacikakkenƙarfinka.Gamabazaamantadacetonubankaba,ammaa maimakonzunubaizaaƙaraginaka.Aranarwahalarkazaatunadaita.Zunubankukumaza sunarke,Kamarƙanƙaraacikinkyakkyawanyanayi.Wandayarabudaubansakamarmai sabone;Wandakumayafusatamahaifiyarsa,la'anannene.Sirach3:1-16
Idanzamuladabtardayaranmu,yanzuzasuyikukaammazasujidaɗianangaba. Idanbazamuhoreyaranmuba,yanzuzasujidaɗiammazasuyikukanangaba.
Yarasunemakomarkasarmu.Ammaidanzasutsufabataredatarbiyyaba,menene makomarkasarmu?
Dukmunananhalayenababbasunewaɗandabaayimusugyarakotarbiyyabatun yanaƙarami.DolenemuyirenonyaramasutsoronAllah,masuƙauna,dabiyayya.
Naɗaukiɗanyumbumairai
Nayishiahankalikowacerana
Nasakedawowalokacindashekarusukashuɗe
Wanimutumnenaduba
Wandaharyanzuyafaraburgeni
Kumabazaniyacanzashibaharabada