MASARA MAI SINADARIN VITAMIN A
Cornflakes
Koko
Tuwo
Masara mai sinadarin vitamin A yana bada kyakkyawan sakamako, kuma yana da juriya ga cututtuka da fari Ingantattun irin masara mai sinadarin vitamin A Kampanin Sarrafa Iri
Sunan Iri
Oba Super 6, and Premier Seeds Ife Hybrid 4 Sammaz 37 and 39 Jirkur Seeds Orange Maize SeedCo SC 510 Sammaz 38 and 39 Maslaha Seeds SDM4 Gold Agric
PVA 2 (Kapam 6)
In Partnership with:
Sinadarin vitamin A yana da muhimmanci ga:
Kalar iri Mai Aure Mara Aure Mara Aure Mai Aure Mara Aure Mai Aure Mara Aure
• • • •
Lafiyar fata Karfafa Garkuwan jiki Karfafa gani Kariya daga gudawa
Yawan iri da ake bukata a hekta daya : 20Kg Per/Ha Adadin kwanaki zuwa lokacin girbi: 80 - 110 Days Yawan taki: NPK(15:15:15/20:10:10): Buhu 6 (300kg) Yuriya: Buhu 2 (100kg) Jointly funded by:
HarvestPlus leads a global effort to improve nutrition and public health by developing and disseminating staple food crops that are rich in vitamins and minerals. We work with public and private sector partners in more than 40 countries. HarvestPlus is part of the CGIAR Research Program on Agriculture for Nutrition and Health (A4NH) which helps realize the potential of agricultural development to deliver gender-equitable health and nutritional benefits to the poor Learn More...www.HarvestPlus.org